Full Width CSS

banner image

Header Ads

test

Yadda Zaka Samu Garabasar 5Gb Da #50 A MTN.

5Gb for #50 Mtn Barka mu da wara haka . Yau ina muku albishirin samun Data 5Gb a layin na MTN da naira Hamsin(#50) kacal.

Wannan shekara dazo muna da garabasoshi dayawa, idan baku Manta ba kwannaki munyi burasin kauta a layin Mtn.

Ba tare da bata lokaci ba bari muje kai saye ga yanda zaku samu 5Gb a kan naira hamsin (#50).
Yadda zaku more wannan garabasar.

-Da farko ka dan na *131*3*6# .

5Gb for #50 Mtn
-Yanzu sai ku aika 2.

-Yauwa anzo wurin, Danna 1 to Activate.
5Gb for #50 Mtn
-Congrats, yanzu kasamu 5Gb data da 50# kacal. Domin duba datar ka, sai ka danna *131*4#. 5Gb for #50 Mtn
Yadda Zaka Samu Garabasar 5Gb Da #50 A MTN. Yadda Zaka Samu Garabasar 5Gb Da #50 A MTN. Reviewed by Mhizta_murtala on October 31, 2018 Rating: 5

2 comments:

Post Top Ad

ads
Powered by Blogger.